Synopsis
Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.
Episodes
-
Wakokin na musamman a kan watan Ramadan
11/07/2015 Duration: 19minShirin a wannan lokaci ya duba wasu daga cikin wakoki da makawa suka rarewa watan Ramadan tare da Hauwa Kabir.
-
Wakokin Azumi daga mawakan zamani
05/07/2015 Duration: 19minShirin Kida da Al'adu na wannan mako, Hawwa Kabir ta zanta da wani shahrarren mawakin zamani da ya wake watan Ramadana mai alfarma.
-
Wakokin hausa cikin watan azumi
27/06/2015 Duration: 20minHawa kabir cikin shirin al'adu da kida ta zanta da mawakan hausa dake rera wakoki na watan azumi.
-
Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa
27/05/2015 Duration: 19minShirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Muktari Magashi wanda ake kira da sunan Ulafa, mawakin Hausa na yabon Annabi. Shirin kuma ya ji tarhin rayuwarsa da wakokinsa.

Join Now
- Unlimited access to all content on the platform.
- More than 30 thousand titles, including audiobooks, ebooks, podcasts, series and documentaries.
- Narration of audiobooks by professionals, including actors, announcers and even the authors themselves.
Try it Now
Firm without compromise. Cancel whenever you want.