Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan zanga-zangar ɗalibai a jamhuriyar Nijar
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:09:52
- More information
Informações:
Synopsis
Ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda ake juyayin cika shekaru 36 da jami’an tsaro suka buɗe wuta kan ɗalibai da ke zanga-zangar neman kyautata ilimi, yin fatali da tsare-tsare Asusun Lamuni na Duniya da sauran matakai na tsuke bakin aljihun gwamnatia jamhuriyar Nijar, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla ɗalibai uku. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Kabiru Yusuf.