Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan matakin IPOB dakatar da zaman gida na tilas duk Litinin
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:09:29
- More information
Informações:
Synopsis
Ƙungiyar ƴan awaren IPOB, da ke fafutukar kafa ƙasar Biafra ta sanar da janye matakin tilastawa jama’a zaman gida a kowace litinin da aka shafe shekaru biyar ana yi a yankin kudu maso gabashin Najeriya. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Kabiru Yusuf don jin cikakken shirin.