Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan bikin Kirismeti na bana
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:09:22
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda al'ummar Kirista suka gudanar da bikin Kirismeti na wannan shekara. Ku danna alamar saurare domin sauraren shirin tare da Abdullahi Isa.