Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan harin Amurka a Najeriya

Informações:

Synopsis

Gwamnatin Najeriya ta ce da saninta Amurka ta ƙaddamar da hari jihar Sokoto da ke shiyar Arewa maso Yammacin ƙasar a makon daya gabata, inda ta ce an kai harin ne kan ƴan ta’addan da ta ce ke kwarara cikin ƙasar daga yankin Sahel. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Kabir Muhammad Ɗan Bauchi.