Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin ku masu sauraro na ranar Juma'a
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:09:59
- More information
Informações:
Synopsis
Yau juma ace ranar da muke baku damar tofa albarkacin bakinku kan amuran dake ci muku tuwo a kwarya wadanda suka hada da siyasa, tattalin arziki, fasaha da dai sauransu. muna dakon ra'ayoyinku. Sai ku latsa alamar sauti domin sauraron shirin