Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan sabuwar dokar harajin Najeriya
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:19
- More information
Informações:
Synopsis
Duk da cewa mafi yawan jama’a basu da cikakkiyar masaniya ko kuma fahimta a game da sabuwar dokar haraji da gwmanatin Tinubu za ta fara aiwatarwa daga ranar 1 ga watan janairu mai zuwa amma mafi yawan jama’a na nuna fargaba dangane da wannan doka. Wasu dai na kallon dokar a matsayin sabuwar hanya domin tatsar kuɗaɗe daga jama’a ba wai ba wai attajirai kawai ba harma daga talakawa, a daidai lokacin da wasu ke ganin gwamnati ta sauya dokar daga asalin wacce aka amince da ita. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...