Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:08:13
- More information
Informações:
Synopsis
Kamar yadda aka saba a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar faɗin albarkacin bakinsu kan baututuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, siyasa, zamantakewa da dai sauransu. A yau ma mun baku wannan dama, kamar yadda za ku ji ra'ayoyi mabanbanta idan kuka latsa alamar sauti....