Shirye-shiryen Matasa | Deutsche Welle

Darasin jinkirin jiragen sama a Najeriya

Informações:

Synopsis

Duk da kirarin da ake yi cewa ''jirgi ba ya jiran dan kowa'', a yanzu a Najeriya jama'a ke jiran jiragen ba tare da sun zo a kan lokaci ba. kuma jinkirin jiragen sama na haifar da tarnaki ga harkokin kasuwanci da zamantakewa.