Tambaya Da Amsa

  • Author: Vários
  • Narrator: Vários
  • Publisher: Podcast
  • Duration: 8:11:37
  • More information

Informações:

Synopsis

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

Episodes

  • Waɗanne dalilai ne ke hana ɗan Adam samu isasshen barci cikin dare

    31/05/2025 Duration: 20min

    A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan wasu dalilai  dake haifar da rashin samun isasshen barci a cikin  dare. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson, don jin sauran tambayoyin da kwararru suka amsa a wannan mako.

  • Wane mutum ne ya fara ƙirƙirar fusahar AI?

    17/05/2025 Duration: 20min

    Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani ya amsa wasu muhimman tambayoyin da suka shige muku dufu. Ku shiga cikin alamar sauti domin jin karin bayani.....

  • Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe

    10/05/2025 Duration: 20min

    A yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai.Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar.Shiga alamar sauti, domin saurarin cikakken shirin.

  • Mecece hukumar raya kasashe ta USAID? Me yasa Trump ya soketa?

    03/05/2025 Duration: 20min

    Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan rana tareda Nasiru Sani, cigaba ne na tarihin Sarkin Musulmi Muhammed Bello da kuma wasu karin tambayoyi na masu sauraro suka aiko mana.  Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin....

page 2 from 2