Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Najeriya: Tsadar rayuwa ta tilastawa mutane satar abinci a rumbunan gwamnati
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:05
- More information
Informações:
Synopsis
A Nageriya daidai lokacin da ake fama da fatara da kuma tsadar rayuwa, jama’a sun bullu da wani sabon salo na yin wasoson abincin da aka jibge a cikin rumbunan da aka bayyana cewa mafi yawan su mallakar gwamnati ne Abin tambayar shine, mecece makomar wannan bakuwar dabi’a da wasu ‘yan Najeriya suka bullo da ita a cikin wannan yanayi na fatara da kuma tsadar rayuwa?Wadanne matakai suka kamata a dauka domin shawo kan wannan matsala da ka iya rikidewa domin kasancewa barazana, hattama ga bangaren tsaron kasar.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.