Tambaya Da Amsa

Fashin baki kan abin da ke haddasa girgizar kasa a duniya

Informações:

Synopsis

Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin yana zuwa  muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana kan duk wani abin da ya shige musu duhu.